Question 6
- Bayyana abin da ya gudana tsakanin manajan banki da wani mutum a labarin Ribar Ƙafa.
- Me labarin yake koyarwa.
Observation
The question above is on the book Mu Sha Dariya (Oral Prose) and candidates were required to explain what transpired between a man and the bank manager in (a) and list the teachings of the story in (b). The response should be as follows:
(a) Gabatarwa:
bayanin labari;
bayanin littafin da aka ɗauko labarin.
Gundarin jawabi:
kawo bayanin abin da ya faru:
zuwan mutumin neman bashi;
bayanin manajan banki;
kuɗin ruwa da aka bayar;
biyan bashi;
al’ajabin manajan banki;
hikimar mutumin.
Kammalawa:
yin bayani a taƙaice.
(b) Labarin yana koyar da cewa:
- Gaba da gabanta.
- Hankali ya fi wayo.
- Ilimi kogi ne.
- Kome wayonka wani ya fi ka.
- Mai son abinka ya fi ka dabara.
- Kome wayon amarya sai an sha manta.
The performance of candidates on this question was poor.