Question 4
- Me ake nufi da bayanau nanatau?
- Kawo misalinsa guda biyar.
Observation
The question is on grammar and candidates were required to explain geminate adverb in (a) and give five examples of geminate adverb in (b). The following explanation and examples were required from the candidates:
(a) Nau’in bayanau ne;
Ana nanata ko maimaita kalma;
Ana nanata ko maimaita wani ɓangare na kalma.
(b) Misalin bayanau nanatau:
yanzu-yanzu tattakure yayyanke
ɗazu-ɗazu kishisshingiɗe kwakkwance
jiya-jiya shasshagiɗe tsattsaye
gobe-gobe sassafe zazzaune
yau-yau sama-sama kakkama
sauri-sauri nesa-nesa rugurguza
laƙaƙai-laƙaƙai kusa-kusa
gudu-gudu gefe-gefe
Few candidates attempted the question and their performance was poor.