Differentiate  these words by the use of high and low pitch.
                          (i)      Makaranta (wuring karatu) 
            Makaranta (masu karatu)
                          (ii)     maraya (maras iyaye)
            Maraya (birni)
                          (iii)    guga ( abin jawo ruwa)
            guga ( na tufafi)
                          Bambance  wadannan kalmomi ta hanyar sanya masu alamomin karin sauti:
                          (i)      Makaranta (wuring karatu) 
            Makaranta (masu karatu)
                          (ii)     maraya (maras iyaye)
            Maraya (birni)
                          (iii)    guga ( abin jawo ruwa)
            guga ( na tufafi)