waecE-LEARNING
Home
Technical
Mathematics
Languages
Science
Social Science
Art
Literature Arabic Islamic Studies C.R.K History MusicVisual Art Clothing/Textile Home Management Shorthand
 
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2008  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Question 9

________________________

Ai! ku ba da wuri ga uwar sarki nan tafe!
kwanciyarka lafiya, mai kasan nan!  Ahayye! Ayyururui!

_____________________________________________________________________________
Observation
 

The extract above was culled from the book Magana Jari Ce 3
and the question is expecting the candidates to identify the speaker and to whom where the statement was made, the motive behind the statement and what happened after that.  Thus: Wasu mata ne masu diban ruwa suka yi maganar, kuma da wata tsohuwa mai ciki suke yi.  An yi maganar ne a bakin rijiya.  Abin da ya jawo maganar kuwa shi ne saboda aibishir din da tsohuwa ta yi wa mai ciki na haihuwar da namiji da zai yi arziki da sarauta.
Daga karshe ta yi wa matan nan kashedi, ta daura gyale a kugu, ta ce, ---
Candidates performance on this question was fair.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2012 The West African Examinations Council. All rights reserved.