waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2012  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 9

"WataKila Alkali ya gaji dajin cewa har yanzu
in a nan da rai ban mutu ba, shi ya saya ba da
oda a fiddo ni a kashe, kowa ya huta,"
(a)       Waya yi wannan magana, kumna da wa?
(b)       A ina aka yi maganar?
(c)       Me ya biyo bayan maganar?

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The extract above was culled from the book Nagari Na Kowa and Candidates were required 10 identify the speaker and to whom, where the statement was made and to narrate what happened after.

Thus: (a) Salihi ya yi maganar, kuma maganar ta zucice.
(b)       A cikin rijiyar da aka jefa shi aka yi. maganar.
(c)        Ya sami damar hawa tsani da bin igiya da akajafa masa ya fito daga cikin rijiyar.
Candidates' performance on this question was poor.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.