|
Question 10
|
Ga ta nan algunguma, Ba ta kyau ba kyan kama,
Dukjikinta yana tsima, Sai abin da ta rarama,
Duk ta jefa rijiya.
(a) Daga wace waka aka ciro wannan baiti?
(b) Mene ne amsa-arnon ciki na wannan baiti .
(c) Ba da ma'anar kalmorin da akaja wa layi, kamar yadda suka fito a
eikin baitin.
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
The stanza above was taken from the book, Ciza Ka Busa (written poetry) and the candidates
were expected to identify the main song from which the stanza was taken; to identify the inside
rhyme in the stanza and to give meaning to the underlined words as they appeared in the stanza.
Thus: (a) Daga wakar katantanwa aka ciro wannan baiti
(b) Amsa-amon ciki na wannan baiti shi ne - ma
(c) (i) Algungunma - munafuka, makira
(ii) Tsima ... rawar jiki, kyarma
(iii) Raruma - dauka ba cikin natsuwa ba, waftca.
Candidates' performance on this question was very poor.
any two of the above new themes of oral poetry.
The question was not popular among the candidates as such their performance was not
encouraging. |
|
|
|