waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2011  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 5

Me ya bambanta lokaci na Yanzu Na 1 da Locaci Na Yanzu Na II?
          (a)            Kawo misalan jimloli uku-uku na kowanne.
           (b)           What is the difference between present Tense 1 and present tense II?
            ( c)           Write three sentences an each.

_____________________________________________________________________________________________________
Observation

This is also a question on grammar and the candidates were required to differentiate between Present Tense r and Present Tense II.
Thur: Abin da ya bambanta Lokaci Na Yanzu Na Ida Lokaci na Yanzu Na IT shi ne, Na I yana da manunin lokaci - naa, shi kuma Na II yana da rnanunin lokaci - kee,
Misalai daga Lokaci Na yauzu Na I:
Inaa rubutawa
Kanaa dafawa
Munaa karantawa, d.s.
Misalai daga Lokaci Na Yanzu Na II:
Nakee dafawa
Kakee turawa
Mukee karantawa, d.s.
Few candidates attempted the question and their performance was encouraging.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.