Question 3
Bayyana biyu daga wadannan, tare da misalai biyu-biyu na kowanne
a. Bahande;
b. Tsayau;
c. Rufaffiyar gaba.
Observation
This is also a question on phonology and candidates were expected to explain any two of the above with two examples each.
(a) Bahanɗe shi ne baƙin da ake furtawa a lokacin da doron harshe ya haɗu da hanɗa. Baƙaƙe da ake furtawa ta wannan yanayi sun haɗa da: /k/, / ƙ/, /g/, /w/.
(b) Tsayau: yanayin furuci ne inda ake dakatar da iskar fururci gaba ɗayanta
kafin a sake ta fice gaba ɗaya. Ana furta baƙaƙe kamar /b/, /t/, /d/, /k/, /g/,
/ky/, kw/, /gw/, gy/,
(c) Rufaffiyar gaƃa: ita ce wadda ta ƙunshi baƙi da gajeren wasali da kuma
wani baƙin daban, wato BWB.
- an
- nan
- can-can
Candidates’ performance on this question was not encouraging.