WRITTEN LITERATURE
RUBUTACCEN ADABI
Question 9
Wane gargadi Tanimu ya yi wa ‘ya’yansa a kan yadda za su tafiyar da rayuwarsu?
Observation
Above is a question taken from the book Komai Nisan Dare. Candidates were expected to explain the warning given by Tanimu to his children on how to live their lives.
Thus:
Tanimu ya yi wa ‘ya‘yansa gargaɗi cewa al’amarin duniya ya fara rikicewa.
Saboda haka, su kula da kansu, su haɗa kai domin su ji daɗin junansu. Ya ce
kada Jamila da Jamilu su bi umurnin mahaifiyarsu na cewa kada su yi
ma’amala da ɗan’uwansu Saluhu, hakan ba shi da amfani. Ya ce idan suka
bi, to, za su tsinci kansu cikin wani babban rami da ba za su iya fitar da kansu
ba …
Candidates’ performance on this question was poor. The reason being that candidates did not study the text.