Question 5
(a) Me ka fahimta da Tilo a nahawu?
(b) Kawo talon wadannan kalmomi:
i. mu ii. katti iii. magada
iv. muzurai v. gardawa vi. kalluba
vii. jemagu viii. dugadugai ix. dafe-dafe
Observation
The question above is also on grammar and the candidates were expected to provide the singular of each of the above plural nouns.
(a) Tilo a Nahawu yana nuni ne da abu guda ɗaya tak a lokaci guda.
(b)
- ni
- ato
- magaji
- muzuru
- gardi
- kallabi
- jemage
- dudduge/dugadugi
- dafuwa ɗafi
- kogo
- tsauni
- barewa