Question 8
Iya ta je satar kanzo.
Kai ya makale a tukunya.
Iya ta je satar kanzo.
Kai ya makale a tukunya.
Daga wane wasa aka ciro wadannan diya?
(a) Su wa ke yin wasan?
(b) Bayyana yadda ake yin wasan?
Observation
The question above was taken from the book Labarun Gargajiya 2 (Oral Drama). Candidates were required to identify the play where the above stanzas were taken, the characters involved and to explain how the play is staged.
Thus:
a. Daga wasan Wuwi Ni Kura.
b. Yara mata ke yin wasan
c. Yara mata kamar biyar ko fiye za su zauna su yi layi, wannan ta kama
cikin ta gaba da ita, waccan ma haka. Ɗaya za ta ware ta zama Kura,
ta tafi gabansu tana fuskantar su tana yin waƙa suna ansawa, kamar
haka:
Kura: Wuwi Ni Kura,
Yara: Ba kya ci ba.
--------------------------------------
--------------------------------------
---------------------------------------
Idan kura ta faɗi “in haka in haka can,“ sai ta yi wuf ta ja wadda take so guda ɗaya. Wadda aka janye za ta koma waje ɗaya tana goga hannunta a ƙasa tana waƙar “iya ta je satar ƙanzo.”
Haka za a yi ta yi har kura ta janye dukkan yaran.
Few candidates attempted the question and their performance was fair.