Hausa WASSCE (PC), 2016

Question 11


A’aha, ni ban gane hannunka-Mai-Sanda da kuka yi mani ba. Don Allah ku sake faɗa mani da Hausa sosai. Ni yanzu ai kun ɓatar da ni.

- Wa ya yi wannan magana, kuma da wa?
- A ina aka yi maganar?
- Me ya kawo maganar?
- Me ya faru bayan nan?

Observation

The extract was derived from a Hausa written play called KULBA NA BARNA. And from the questions, candidates were required to identify the one that made the statement, the place the statement was made, the course of the statement and the consequences behind it.

Thus:
Zaliha ta yi wannan Magana, kuma da zumuɗ:
A makarantar su zaliha aka yi maganar.
Zumuɗi da Alhaji Ruwan-Ido suka same ta a makaranta, suna ƙaƙarin yi mata wayo ta yarda ta bi su waje.
Sun yi was zaliha wayo suka faɗa mata cewa wurinta suk zo. Ta yikoƙarin ƙin sauraren su lnda har ta faɗa masu tana da wanda za ta aura suƙ ƙi, suka dage, har sai da suka shawo kanta ta yarda ta bi Alhaji Zuwa gidansa na shaƙatawa.

 

Few candidates attempted the question and their performance was fair.