Question 8
Yi bayani a kan yadda ake yin was an Ɗan duƙushi.
Observation
The question was derived from the book LABARUN GARGAJIYA 2. The candidates were required to explain how the Dan duƙushi oral play is played
Thus:
Wasan Danduƙushi
Wannan wasa ne na yara maza inda za su yi da’ira a kama hannuwa da kyau. Ɗaya sai ya saki hannunsa, ya yi mastakala da tafin hannunsa na hagu a gwiwar ƙafarsa ta hagu. Yaro na hagu da shi, sai ya taka matakalar nan da ƙafarsa ta hagu, ya ɗago ƙafarsa ta dama ya tsallake kan wanda ya taka wa hannu, ya dire ƙasa. Shi kuma na dama da shi ɗin ya yi masa haka, ya taka ya dire, har a zagayo ana waƙa kamar haka :
Bayaruwa : Danduƙushi
Amshi : Hiyya
Bayariwa : Warwarwar
Amshi : Hiyya
Bayarwa : Ba shi ruwa
Amshi: : Hiyaya
Bayarwa: Ka ga gudu
Bayarwa : Mu je ga Mammadi ga kilishi
Amshi : Hiyya
Few candidates attempted the question and their performance was fair.