Question 4
- Me ake nufi da lokaci a nahawu?
- Kawo zubin shuɗaɗaɗen lokaci Na II tare da misalansa a jumloli biyar.
Observation
The question above was on grammar and candidates were required to define Tense grammatically and to give five examples of 2nd past tense and make a sentence with each one.
Thus:
- Lokaci a nahawu yana nufin sa’ar wanzar da aiki a cikin jumla.
- Shuɗaɗɗen lokaci Na II yana da zubi kamar haka:
- Zazin aiikatu – zubin aikatau
- Manunin lokaci – ka
- Aikatau
Misali:
- Ni ne na rubuta
- Kai ne ka rubuta
- Ke ce kika rubuta
- Shi ne ya rubuta
- Ita ce ta rubuta
Most candidates attempted the question but failed 4(b). A few candidates got the complete answer.