SECTION C
CUSTOMS AND INSTITUTIONS
Question 12
Yi bayanin waɗannan:
- Tsagar gado
- Tsarin gandu
Observation
Candidates were required to explain tribal mark in (a) and explain the extended family structures in (b). The following points should be considered as relevant:
(a) Gabatarwa:
Ma’anar tsaga:
Zane ne na gado wanda wanzamai suke yi wa jarirai a jiki ko a fuska da aska rana ta uku ko ta bakwai bayan haihuwa.
Gundarin jawabi:
Yadda ake yin tsaga;
Lokacin da ake yin tsaga;
Waɗanda suke yin tsaga;
Waɗanda ake yi wa tsaga;
Maganin da ake sha ko shafawa;
Ire-iren tsaga;
Dalili ko muhimmancin yin tsaga;
Illar yin tsaga, da sauransu.
Kammalawa:
Yin bayani a taƙaice.
(b Gabatarwa:
Ma’anar gandu:
Tsari ne na zamantakewar iyali a babban gida a ƙarƙashin mutum guda wanda ya ƙunshi mutane da dama.
Gundarin jawabi:
Bayanin gandu da waɗanda ya ƙunsa:
Uban gandu/Maigida;
Matan aure;
’Ya’ya;
Matan ’yaya;
Jikoki;
’Yan’uwa;
Matan ’yan’uwa;
’Ya’yan riƙo ko agola;
Barori, da sauransu.
Kammalawa:
Yin bayani a taƙaice.
Candidates who attempted this question performed very well.