Question 4
Fito da aikatau da sifa da bayanau daga waɗannan jumloli a cikin jadawali:
- Ali yaro ne ƙarami mai hankali.
- Cinnaka ya ciji Uwani jiya da dare.
- Wani baduku dogo ya ɗinka laya ƙatuwa.
- Guntun gatarinka ya fi sari ka ba ni.
- Tuwon masara da miyar taushe akwai daɗi idan an sa man shanu.
Observation
The question is on grammar and candidates were required to identify the verbs, adjectives and adverbs from the given sentences above in a table form. The response should be given as follows:
JUMLA |
AIKATAU |
SIFA |
BAYANAU |
(a) |
- |
ƙarami |
- |
(b) |
ciji |
- |
jiya da dare |
(c) |
ɗinka |
dogo |
- |
(d) |
fi |
guntu |
- |
(e) |
sa |
- |
- |
Many candidates attempted the question and their performance was poor.