Question 7
Kawo kiɗa biyar da kowanne daga waɗannan ya haifar:
- farauta
- noma
- yaƙi
Observation
The question is on the book Jagoran Nazarin Waƙar Baka (Oral Poetry). Candidates were required to give five songs that originated from each of the aspects listed. The candidates’ response should be as follows:
(a) Kirarin farauta ya haifar da kiɗan:
Baura;
Dambe;
Tauri;
Kokawa;
Bori.
(b) Kirarin noma ya haifar da kiɗan:
Manoma;
Masunta;
Maƙera;
Mahauta;
Wanzamai ko Ma’aska;
Maharba.
(c) Kirarin yaƙi ya haifar da kiɗan:
Tambari;
Jauje;
Banga;
Algaita;
Kakaki;
Kurya;
Taushi;
Kotso;
Kuwaru;
Kalangu;
Ganga.
Candidates’ performance on this question was poor.