Hausa WASSCE (SC), 2022

Question 9

 

Soyayya gamon jini.

Danganta wannan da abin da ya faru tsakanin Bawale da Bebi.

 

Observation

The question is on the book Turmin Danya (Written Prose). The Candidates were required to relate the given expression with what happened between Bawale and Bebi. In doing so, they were expected to capture the following points and scenarios:

 

Gabatarwa:

 

Bayanin littafi;
Alaƙar Bawale da Bebi.
Gundarin jawabi:

Zuwan Bawale gidan Kande Mazangi da rikicin Bebi da saurayin da zai yi mata tasau;

Biyan kuɗin tasau da Bawale ya yi;
Hirar Bawale da Bebi a ɗaki da sha’awar da Bawale ya yi wa ɗakin Bebi da ganin ƙasaitarta;

 

Komawar Bawale ɗakin Bebi a karo na biyu:

            Tayar da ita daga barci;
            Tambayar abin da ya same shi;
Neman kuɗi ko abinci;
Maganar shan giya da kuma barin shan giyar.

                      

  Komawar Bawale ɗakin Bebi a karo na uku:

                                    Labarin gidan da Alhaji Gabatari ya ba ta;
                                    Shawarar rabuwa da Alhaji Gabatari ta kowace hanya;
Fasa ƙwai dangane da tuba daga karuwanci da buƙatar auren Bawale;
Shakka da al’ajabin da Bawale ya ji dangane da maganar Bebi;

 

                        Auren Bebi da Bawale:

                                    Yaba halin Bawale da Bebi ta yi;
                                    Zuwa gidan su Bebi da nuna amincewar iyayenta;
                                    Sa albarka da ɗaura aure;
                                    Zamansu a gidan da Alhaji Gabatari ya gina wa Bebi.

                   

     Kammalawa:

Yin bayani a taƙaice dangane da garaɓasar da Bawale ya samu da shiriyar Bebi.

 

Candidates’ performance in this question was good.