waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2011  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

QUESTION11

Na san ai ke jaka ce, idan ba dukan ki aka yi ba, ba a kulla wani abin kirki da ke, balle a zauna lafiya, karyar mata”  
 

  1. Wa ya yi wannan magana, kuma da wa aka yi maganar ?   
  2. A ina aka yi maganar?     
  3. Me ya jawo wannan magana?      


OBSERVATION

The extract above was taken from the book Zamanin Nan Namu (Written Drama) and the candidates were expected to identify the speaker and the person spoken to in the play Malam Maidala’ilu, where the statement was made and why.
Thus:

  • Malam Maidala’ilu ne ya yi maganar kuma da matarsa Talele.
  • A gidan  Malam Maidala’ilu ne aka yi maganar
  • Abin da ya jawo wannan magana shi ne kin bin umuminsa na tura Ta-annabi makaranta.  A maimakon haka sai ya gan ta tana tallan kosai.

Many  candidates attempted the question and their performance was below expectation.

                                                                                                                                                                   


_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.