waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2011  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion

 

QUESTION 12

  1. Su wane ne tsofaffi?  
  2. Bayyana ayyuka biyu na tsofaffi ga al’umma.

 


OBSERVATION

The question above was from Customs and Institutions (AL’ADA).  Candidates were expected to explain who are elders in the society and to further explain any two roles they play in the society.
Thus:

  • Tsofaffi mutane ne da ke da shekaru masu yawa. Tsufa tana farawa ne daga shekara sittin har zuwa abin da hali ya yi ga maza.  Mata kuwa, tsufa na farawa ne daga shekara hamsin zuwa abinda ya yi sama.

Ayyukan tsofaffi sun hada da:

  • daukar matsayin alkalai a gidajensu da unguwaninsu da kewaye;
  • sukan ba da shawarwari da za su amfani al’umma;
  • sukan fadi gaskiya ba tare da tsoro ba; da sauransu.

Many  candidates attempted the question and their performance was good.

 

                                                                                               


_____________________________________________________________________________________________________
Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.