waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 6

(a) Wace dabara ce Gizo ya yi don gano sunan matar nan, a tatsuniyar Gizo Da Kiran
     Suna?
(b) Me ya faru da Gizo a lokacin da matar ta zo don ya faɗi sunanta?


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question was taken from the book Labarun Gayagiya 2 and the candidates were expected to mention the plan used by Gizo to remember the name of the woman in the folktale Gizo Da Kiran Suna. They are also to mention what happened to Gizo when the woman came to him to mention the name.
              
     a.  Gizo ya bi matar har gidanta ya hau kan bishiyar gwandar da take ƙofar ɗakinta.
          Can, sai ta fito za ta wanke ƙoƙonta; sai Gizo ya karyo gwanda ya jefo mata.  Ta
          Ɗauka ta yar, sai ya ƙara karyo gwanda ya jefo mata, sai ta ce, “Wo Allah, ni
          Zuzzuba – Gura –Tattaɓiya.  Wane ƙwaro ne ke sako mini ganyen nan?”
          Daga nan ne Gizo ya riƙe sunan.

 b.   Gizo da ‘ya’yansa duka suka manta sunan.  Saboda haka, matar ta kawo sarƙa aka ɗaure Gizo ta tafi da shi.  Daga baya ɗansa na wajen Ƙoƙi ya tuna masa sunan.  Daga nan matar ta sake shi.

      The performance of candidates on this question was not encouraging.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.