waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, May/June 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 7

Maigida kai zam maka…,
          Kai ma wannan matarka ce,
          Ruwan wanka ita za ta kai,
          Sharar ɗaki ita za ta yi,
          Ta tuƙa abinci ka zo ka ci,
          Ta lura da yara ƙanƙana,
          In kai baƙi ta kula da su,
          Shin malam ko bawanka ne,
          A wata nawa za ka biya shi ne?

(a)  Wa ya yi wannan waƙa?
(b)  Mene ne jigon waƙar
(c)  Fito da abubuwa biyar na ayyukan mace ga mijinta, kamar yadda ya fito a waƙar.


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

Above is a question from the book Kowa Ya Sha Kiɗa (Oral poetry). Candidates were required to identify who composed the song, the theme of the song and to identify five duties of a wife to her husband as they appeared in the song.

     a.   Alhaji Adamu Ɗanmaraya Jos ya yi waƙkar
     b.  Jigon waƙar shi ne gargadi.
     c.  (i)       Kai ruwan wanka;
          (ii)      shara;
          (iii)     dafa abinci;
          (iv)     lura da yara;
          (v)      kula da baƙi.

          Candidates’ performance on this question was not encouraging.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.