waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 10

Bin iyaye fa’ida,          Nan ake samun wada,
          Walidinka da walida,   Dubi ciwon na?uda,
                              Ran zuwanka a duniya

          In kana son ?aukaka,      Lahirarka ta haskaka,
          Bauta Allah mai duka,     In ka zam mai yin haka,
                           Ka ci ribar duniya.

(a) Daga wace wa?a aka ciro wa?annan baitoci?
(b) Yi ta?aitaccen bayanin darasin da baitocin ke koyarwa.
(c) Kawo ma’anar kalmomin da aka ja wa layi.


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The stanzas above were taken from the book Ciza Ka Busa (Written poetry) and the candidates were expected to identify the song where the stanzas were taken, the lesson from the stanzas and to give the meaning of the underlined words.

Thus:
          a.  An ciro wa?annan baitoci daga wa?ar Katantanwa
b.  Marubucin dai wa’azi yake yi a kan fa’idojin bin iyaye. Marubucin na nuna
    cewa mutum na samun wadata a cikin bin iyaye. Yana nuna yadda uwa
    (mahaifiya) ke shan wahala a yayin na?uda. Haka kuma,bauta wa Allah da bin
    iyaye na kawo wa mutum ?aukaka da haske a duniya da lahira.
          c.  walidinka – mahaifinka                                
              na?uda   – ciwon haihuwa                           

           Candidates performance on this question was fair.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.