Hausa WASSCE (SC), 2018

Question 10

 

  1. Kai ka isa da isarka, kai ne mai isa,
      Ka isad da masu isa isa in sun isa.

    (a)  Daga wace waqa aka ciro wannan baiti?
    (b)  Wane salo aka yi amfani da shi a wannan baiti?
    (c ) Yi taqaitaccen sharhi a kan wannan baiti.


Observation

The verse above was extracted from the book Waqoqin Mu’azu Haxeja (Written Poetry). Candidates were required to give the name of the poem from which the verse was taken in (a), to specify the figure of speech that is used in the verse in (b) and to make a brief comment on the verse in (c). The following points should be enumerated.

  1. An ciro baitin ne daga waqar Halayen Mutane.

 

  1. An yi amfani da salon qarangiya ko gagara gwari ko luguden kalmomi.
  1. Baitin yana nuni da cewa:

 

›  Allah mai yi da ikonsa ne;
›  Allah mai cikakken iko ne;
›  Allah ne ke da ikon xaukaka duk wanda ya so.

 Candidates performed poorly in this question.