Hausa WASSCE (PC 2ND), 2018

Question 8

 

  1.   Su wa ke wasan Bodara ’Yar Muhamman?
  2.   Bayyana yadda ake wasan.

 


Observation

The question is from the book Labarun Gargajiya 2  (Oral Drama). Candidates were required to state the category of children that are involved in the play and their gender in (a) and to describe the play in (b). The answers should read as follows:

  1. Yara maza ke yin wasan.

 

  1. Yadda ake yin wasan:

›  Za a yi da’ira a zaune;
›  Wani ya shiga tsakiyar da’irar;
›  Za a zavi shugaba (mai ba da waqa);
›  Samar da ’ya;
›  Faxar abubuwan da za su ruxar da na tsakiya;
›  Zagayawar ’ya a cikin riguna ko gwaddunan yara;
›  Rera waqa.  

Few candidates attempted the question and their performance was fair.