Hausa WASSCE (SC), 2018

Question 11

 

  1. Tsaya ka gani in tashi, in ba ku wuri ku sake.
    Na ga alama wannan zance ba a yi shi da ni ba.

     

    (a)Wa ya yi wannan magana kuma da su wa?

    (b)A ina aka yi maganar?
    (c)Me ya kawo maganar?


Observation

This question was taken from the book Kulba na Varna (Written Drama) and candidates were expected to give the name of the person who made the statement above and the people he was speaking to in (a), where the statement was made in (b), what led to the statement in (c). The answers should read as follows:

  1. Malam Inuwa ne ya yi wannan maganar kuma ya yi maganar ne da           Mai-Nakada da Kilima.
  1. A cikin gidan Malam Inuwa aka yi maganar.

 

  1. Saboda ya ji sun fara tsegumi a kan Hajiya Kauxa wadda ta sayar da kumbunanta ta tafi Gabas, ta dawo ta rasa abin da za ta ci, alhali ana cikin hira mai daxi. 

    
Candidates’ performance in this question was fair.