Hausa WASSCE (PC), 2018

Question 11

 

A’aha, ni ban gane hannunka-mai-sanda da kuka yi mani ba. Don Allah ku sake faxa mani da Hausa sosai. Ni yanzu ai kun vatar da ni.

(a) Wa ya yi wannan Magana kuma da wa?Wace wasika Zaliha ta rubuta wa Dantakarda?

(b) A ina aka yi manar?

(c) Me ya kawo maganar?

(d) Me ya faru bayan nan?


Observation

This question was taken from the book Kulba na Barna (Written Drama) and candidates were expected to give the name of the person who made the statement above in (a), where the statement was made in (b), what led to the statement in (c) and what happened after the statement was made in (d).

 

Candidates’ performance on this question was fair.