Hausa WASSCE (PC), 2018

Question 9

 

Waxannan Ina mai matukur baqin ciki da wannan al’amari ya kasance haka, kuma ina matuqar tausaya wa yara.

(a) Way a yi wannan Magana kuma da wa?

(b) A ina aka yi maganar?

(c) Me ya kawo maganar?

(d) Me ya faru bayan nan?

 

Observation

Above is a question taken from the book Komai Nisan Dare. Candidates were expected to give the name of the person who made the statement above in (a), where the statement was made in (b), what led to the statement in (c) and what happened after the statement was made in (d).

 

Candidates who attempted this question performed poorly, this could be attributed to poor knowledge of 18the set text.