Hausa WASSCE (SC), 2018

Question 10

 

An san halinki duniya, Mai tafiya da waiwaya,

Mai gardama da tsayayya, bakinki ba shi yin xaya,

Da kaito dara duniya.

Ga tsohuwa da kwalliya, kullum jikinta walqiya,

Ga karkataccen baya, ga tutsu da bauxiya,

Da kaito dara duniya.

(a) Daga wace waqa aka ciro waxannan baitoci?

(b) Mane ne jigon waqar?

(c) Kawo ma’anar kalmomin da aka ja wa layi.



 

 

Observation

 

The stanzas above were taken from the book Waqoqin Mu’azu Haxeja (Written poetry) and the candidates were expected to identify the song that the stanzas were extracted, in (10a), the theme of the song, in (10b) and the meaning of the underlined words, in (10c).

 

The following responses were expected:

(a) Daga waƙar Tutocin Shaihu Da Waninsu ne aka ciro baitocin.

(b) gargaɗi ga jama’a.

(c) tsayayya - turjiya/dagewa/kafewa

bauxiya - kauciya/gociya/waskiya

kaito - nadama/da-na-sani/damuwa

tutsu - hutsarewa/fanxarewa/qin aiki/gardama

 

Candidates performed poorly on this question.