Hausa WASSCE (SC), 2018

Question 6

 

A’a wallahi ba zancen mutumin duniya ba ne Yaya. Ina niyya in yi abin arziki in kai miki ne. Da ma cewa na yi a hatsin nan da ake casawa, zai ba ni kwano uku in taho miki da shi.

(a) Wa ya yi wannan magana kuma da wa, a tatsuniyar Kurciya Da Shaida?

(b) A ina aka yi maganar?

(c) Me ya kawo maganar?

(d) Me ya faru bayan nan?

Observation

The question above was taken from the book Labarun Gargajiya 1 and the candidates were expected to recall the names of the person talking and the one he was talking to, in (6a), the place, in (6b), the cause for the statement in (6c) and to explain what took place thereafter, in (6d).

 

The performance of candidates on this question was not encouraging.