Hausa WASSCE (PC), 2019

Question 11

 

Wallahi Xantakarda ya yi aure. Na ma manta ba a kai wa Mai-Nakada goro ba. Ai amarya na nan lafiya.

(a)  Wa ya yi wannan magana kuma da wa?        ,
(b)  A ina aka yi maganar?

(c) Me ya faru bayan nan?                                                                                                                                      


Observation

 

 


This question was taken from the book Kulba na Varna (Written Drama) and candidates were expected to give the name of the person who made the statement above and the person he was speaking to in (a), where the statement was made in (b), what led to the statement in (c) and what happened thereafter in (d). The answers should read as follows:

  1.   Dela ta yi maganar kuma da Malam Inuwa.
  2.  

  3. A gidan Goggo, mahaifiyar Xantakarda aka yi maganar.
  4. Malam Inuwa ya tambaye ta cewa ya ji wata jita-jita cewa wai an ce    Xantakarda ya yi aure, ko gaskiya ne?
  5.  

  6.   Malam Inuwa ya tambaye ta yaya al’amarin yake ganin cewa da Xantakarda     Zaliha yake so. Dela ta faxa masa cewa ai Zaliha rubuto wa Xantakarda wasiqa ta yi, ta ce masa ya nemi wata matar tun da wuri. Ta nuna masa takardar. Daga nan Malam Inuwa ya ba ta haquri tare da cewa zai je ya sami Zaliha a makaranta ya ji dalili.

    
Candidates’ performance in this question was fair.