Hausa WASSCE (SC), 2019

Question 11

 

Kwam, kwam, eskuzai! In ji Akawu.

  1. A ina ya yi wannan maganar?
  2. Da wa ya yi hira a wurin?
  3. Wace kyauta ya gabatar a matsayin sallama?


Observation

 

This question was taken from the book Kulva Na Varna (Written Drama) and the candidates were expected to mention the one that made the statement above in (11a), mention the one he was chatting with in (11b) and state the type of gift he offered in (11c).
                      

Thus:
(a)  A xakin Xantakarda aka yi maganar

(b)  Ya yi hira ne da Zaliha

(c)   Ya gabatar da bulawus da takalma a matsayin kyauta ko sallama

Candidates’ performance in this question was fair.