Hausa WASSCE (SC), 2019

Question 13

 

  1. Me ake nufi da tarbiyya?
  2. Me ya sa ake horon yaro tun yana qarami?


Observation

 

This question is also on culture and the candidates were expected to define discipline in (13a) and explain why a child is discipled right from cradle in (13b).

The following responses were expected:

 

  1. Tarbiyya hanya ce da ake bi wajen koya wa yara kyawawan xabi’u don su tashi da halayen kirki. Idan yaro ya samu haka, zai tashi da kima da kwarjini da ganin mutuncin jama’a. Idan kuwa aka samu akasin haka, rayuwarsa za ta kasance mai muni da rashin jin daxi.
  2. Sanda tun tana xanya ake tanqwasa ta, don haka ake horon yaro tun yana qarami domin ya tashi da aikata kyawawan abubuwa a rayuwarsa; kamar su ibada da girmama na gaba da zuwa wuraren saqo da sauransu. Saboda  haka aka cewa tarbiyya daga gida take farawa.

Candidates’ performance in this question was good.