Hausa WASSCE (SC), 2019

Question 9

 

Na fito daga Qaraye ne amma ban san inda za ni ba,
            domin neman magani ya fito da ni daga gida.
Sai kuma na samu zan koma.

  1. Wa ya yi wannan magana kuma da wa?
  2. A ina aka yi maganar?
  3. Me ya kawo maganar?
  4. Me ya faru bayan nan?

 

Observation

 

This question was taken from the book  Komai Nisan Dare.  Candidates were required to mention the name of the person that made the statement above and the one he was talking to in (9a), state where the statement was made in (9b), state the cause of the statement in (9c) and explain what happened after the statement in (9d). The response should be written as follows:

(a)  Saluhu ne ya yi maganar kuma da Tsohuwa

(b)  A qungurmin daji aka yi maganar

(c)  Tsohuwa ce ta tambaye shi daga ina ya fito kuma ina za shi?

(d) Tsohuwa ta tambaye shi irin maganin da yake nema. Bayan ya faxa mata, sai                   ta ce masa za ta taimake shi ya samu maganin. Ta ce masa tana da qani wanda ake kira Cindo kuma ta yi masa kwatancen inda zai je ya same shi. Nan suka yi ban kwana ya wuce wurin Cindo.

Candidates’ performance in this question was poor. This could be attributed to non study of  the text.