Hausa WASSCE (PC), 2019

Question 10

 

  Sai ka gan su a kowace rariya,
       Sana’arsu yini zagin wani.

(a)  Daga wace waqa aka ciro wannan baiti?
(b)  Mene ne jigon waqar?
(c) Kawo hali ukun da shaqiyan mutane suke yi, kamar yadda ya fito a waqar.

Observation

 


The verse was extracted from the book Waqoqin Mu’azu Haxeja (Written Poetry). Candidates were required to give the name of the poem from which the verse was taken in (a), to state the theme of the poem in (b) and to list three attributes of shaqiyan mutane (the shameless or disrespectful people) as stated in the poem in (c). The following answers should be enumerated.

  1. Daga waƙar Ilmin Zamani aka ciro baitin.

  2.   Jigon waqar shi ne gargaxi ko wa’azi ko faxakarwa a kan muhimmancin ilmin zamani.
  3. i     Kinibibi;

ii    Qin yin sana’a;
iii   Mutakabbiranci (girman kai);
iv   Yawon banza;
v    Wuni-wuni (rashin tsayar da magana);
vi   Zagin wani ko zagin mutane.
vii  Yawan ihu da dariya;
viii Zambar tsiya;
ix   Yawan rikici;
x    Sakin addini;
xi   Sakin ilmi.

 Candidates performed poorly in this question.