Question 9
- Me ya sa boka Zuru ya qi waigowa su haxa ido da Tsigarallahu?
- Kawo abubuwa bakwai da ya ce Tsigarallahu ta kawo don a haxa mata magani.
- Kawo abu biyu da Tsigarallahu ta saya sule goma.
Observation
The question is drawn from the book Komai Nisan Dare. Candidates were required to state the reason(s) why boka Zuru (a quack doctor) refused to have eye contact with Tsigarallahu in (a), list seven items that were demanded from Tsigarallahu which would be used in making a charm in (b) and list two other items that she bought at sule goma (a hundred kobo) in (c). The response should be as follows:
(a) Domin ya ce idan suka haxa ido za ta makance.
(b) i Fitsarinta;
ii Kashin bahagon vera;
iii Kashin jinjirin jaki;
iv Goro farare daqwa-daqwa, qwarya biyu;
v Jar kaza mai tukku;
vi Farin zakara mara tukku;
vii Baqin bunsuru mai shekara xaya
(c) i Kashin bahagon vera
ii Kashin jinjirin jaki
Candidates performance in this question was not encouraging.