Hausa WASSCE (PC), 2019

Question 5

 

 

  1. Mene ne wakilin suna tambayau?
  2. Kawo misalin wakilin suna tambayau a cikin jumla biyar.

 

Observation

 

 

The question is also on grammar and the candidates were required to define interrogative pronoun in (a) and give examples of interrogative pronouns in five sentences. The answer should be as follows:
           

  1. Ma’anar Wakilin Suna Tambayau:
    Nau’i ne na wakilin suna a Nahawu da yake gabatar da jumlar tambaya.
           Misali:       
                            Wa?                 Me da me?
                            Su wa?            Wanne?
                            Me?                 Wacce?
                            Su me?            Waxanne?

  2. Misalin wakilin suna tambayau a jumla:
    Wa ya biya kuxin?
    Su wa ka ce su zo?
    Me kika sayo?
    Su me aka kawo?
    Me da me aka samu?
    Wanne ne ya fi sauri?
    Wacce ce ta fi kyau?
    Waxanne ne suka tafi?


    Candidates’ performance in this question was commendable