Question 4
- Me ake nufi da mallaka?
- Kawo ire-iren mallaka tare da misali uku-uku cikin jumla daga kowanne.
Observation
The question is on grammar, and candidates were required to define possessive in (a) and list the types of possessive with three examples of each in a sentence in (b). The following explanations and examples are required from the candidates:
-
Ma’anar Mallaka:
Kalma ce ta Nahawu mai nuna wanda yake da iko a kan wani abu.
-
- Doguwar Mallaka:
Misali:
nawa nasu tasa
tata namu tamu
naka nasa tawa
naki taka taki
A jumla:
Wani gida nawa ya rushe.
Gonar tasa ta yi kyau.
Kazar tata ta yi qwai. -
Gajerar Mallaka:
-rka -nta -rsu -nmu
-rta -nku -rmu -rsa
-nka -nsu -rku
-nki -rki -nsaMisali:
› Rigarka ta yage.
› Motarta ta yi datti.
› Gidanka yana da kyau.
Many candidates attempted the question and their performance was encouraging.
- Doguwar Mallaka: