Hausa May/June 2015

Question 11

    In dai don ban tambayi sayrayi kudi ba za a doke ni, sai dai ko in zama jaka sha-tika din Allah ba shi nuna miki bakina ya bude ya tambayi wani sarayi kwabonsa…

    (a)  Wa ya yi wannan magana kuma da wa, a wasan ‘Yarmasugida?
    (b)  A ina aka yi maganar?
    (c)  Me ya jawo maganar?
    (d)  Me ya faru bayan nan?


Observation

The quotation above was taken  from the book Zamanin Nan Namu (Written Drama) and the candidates were expected to identify the speaker and to whom in the play, where the statement was made, the reason and the aftermath.
Thus:
(a) ‘Yarmasugida ce ta yi wannan magana kuma da Rakiya kawarta.
(b) A matattarar ‘yan mata ta kusa da rumfar sarkin samari aka yi maganar.
(c) Kawarta Rakiya ta ce ta je ta tambayi samarinta su biya mata kudin kosan da aka cinye mata. Idan ba haka ba, ta je gida za a doke ta saboda kudin da suka bace.
(d) Ta koma gida mahaifiyarta ta kirga kudi ta ga ba cikon kobo ashirin. Ta fada wa mahaifiyarta cewa ta ba samari bashi ne. Nan take ta kora ta, ta tafi duk inda za ta samo su ta kawo, tare da ce mata in ta dawo ba tare da kudin ba, sai ta yanka ta.

Candidates’  performance in this question was not encouraging.