Hausa May/June 2015

Question 8

    (a) Wane kayan wasa ne ake amfani da shi a wasan Tashi Wali?
    (b) Su wa suke yin wasan?
    (c) Me wasan yake koyarwa?


Observation

The question above was taken from the book Wasannin Tashe (Oral Drama).  Candidates were required to mention the materials used in the play Tashi Wali, the category of people involved in the play and the lesson it teaches.
Thus:

   (a)   Riga mai fuka fukai.
(b)  Yara maza ke yin wasan.
(c)   Wasan yana nuna muhimmancin waliyyai a rayuwar Bahaushe, musamman ma game da irin aikin da ake zaton waliyyai suna aikatawa. A nan, za ka ga yara da manya sun zuba idanunsu suna jiran waliyyi ya tashi.

Few candidates attempted the question and their performance was fair.