Hausa May/June 2015

Question 6

    Ke matsa daga can. Kun ga tsohuwa da rigima dai? Nan me za a yi da daddawa? Ana sabon sarki yaushe za a yi zancen daddawa?

    (a) Wa ya yi wannan magana a tastuniyar Wata Tsohuwa Da Aljana?
    (b) A ina aka yi maganar?
    (c) Me ya jawo maganar?
    (d) Me ya faru bayan nan?


Observation

The excerpt above was taken from the book  Labarun Gayagiya 2 and the candidates were expected to identify the speaker, where the statement was made, the reason and the aftermath.
Thus:
     
   (a)   Fadawa ne suka yi maganar.         
   (b)  A fada aka yi maganar.
   (c)   Tsohuwa ta tafi fada tana tallar daddawa.
   (d)   Tsohuwa ta ki kula da su ta yi kokari ta shiga gidan sarki ana, Ina zaki, ina zaki?   Sarki ya ce a kyale ta ta shiga. Ya bi ta ya same ta, ta ba shi labarinsa gaba daya.

    The performance of candidates in this question was not encouraging.