Hausa WASSCE (SC), 2016

Question 6

Ku anya kuwa, wannan baƙon namu ne ?
Amma ku tsaya mu gwada shi mu gani. In namu ne, za mu gane shi ne.
 

 

Observation

The question was extracted from the book LABARUN GARGAJIYA I and the candidates were required to identify the person that made the statement above and to identify also the person he was talking to. The candidates were also required to state where the statement was made, the course of the statement and what happened after the statement.


Thus:

‘yan ruwa ne suka yi maganar,kuma suna yi da junan su ne.
A cikiruwa, gidan ‘yanruwa aka yi maganar
Gizo ne ya samu kansa a gidan bayan ya faɗa ruwa sai ya yi masu dabara
Cewa shi baƙonsu ne.
‘yanruwa sun saukar da shi a wani ɗaki suka riƙa kawo masa furar taɓo. To akwai ƙwayaye goma sha biyu a ɗaƙin sai ya riƙa yin dabara kamar ya shanye furar,amma zubarwa yake yi daga baya ya gasa ƙwai ya ci. Haka aka yi ta yi hari ya yi niyyar komawa gida, aka sa yara su raka shi tare da goma ta arziki.

 

The performance of candidates on this question was not encouraging.