Hausa WASSCE (PC), 2016

Question 5

- Me ake nufi da ɗafi?
- Kawo ire-iren ɗafi da ake da su.
- Kawo misalan kalmomi uku-uku na kowanne tare da jan layi a ƙarƙashin kowane ɗafi.

 

Observation

The questions above are also on grammar and candidates were required to define affix, to list all the types of affix, and to give three examples for each type and underline the position of each affix.

 

Candidates were expected to respond as follows:

Ɗafi shi ne Ƙarin ta ake yi wa saiwar kalma don samun ƙarin ma’ana.
Ire-iren ɗafi su ne:
ɗafa-goshi
ɗafa-ciki
ɗafa-ƙeya

Misali :