Hausa WASSCE (PC), 2019

Question 2

 

(a) Bayyana tsarin gava.
(b) Kawo kalma biyu-biyu masu xauke da waxannan sigogi:
(i) gava xaya
(ii) gava biyu
(iii) gava uku
(iv) gava huxu
(v) gava biyar

 

Observation

 

The question is on phonology, it required that candidate should explain the Hausa syllable structure in (a) and give example of two words for each syllable structure listed in (b). The response should be given as follows:
(a) Tsarin Gava:
Gava yanki ne na kalma wanda ya qunshi gunduwar Baqi da Wasali (BW), ko Baqi, Wasali, Wasali (BWW), ko kuma Baqi, Wasali, Baqi (BWB). Don haka, tsarin gaba na da siga guda uku.

 

Few candidates attempted the question and their performance was fair.