Hausa WASSCE (PC), 2019

WRITTEN LITERATURE
RUBUTACCEN ADABI

Question 9

 

(a) Bayyana dabarar da Kande ta faxa wa Tsigarallahu dangane da zuwa Masar.
(b) Nawa Tsigarallahu ta ba Kande bayan shawarar?

Observation

 

The question is drawn from the book Komai Nisan Dare. The Candidate is expected to recall the piece of advice Kande gave to Tsigarallahu about her journey to Masar in (a) and state how much Tsigarallahu gave to Kande after she adviced her in (b).
The response should be presented as follows:

 

(a) Kande ta ba Tsigarallahu shawara cewa za ta kawo mata man kaxe da man shanu ta shafa a baya. Sannan ta yi ta yawo cikin rana, bayanta zai kumbura, kamar mai ciwon kumburi. Daga nan sai ta faxa wa mijinta cewa ciwon kumburinta ya dawo, da ma ta tava yi tana yarinya. Saboda haka, ya kai ta gidansu domin a kira mata mai maganinta.

 

(b) Sule goma Tsigarallahu ta ba Kande

 

Candidates’ performance in this question was poor. This could be attributed to shallow knowledge of the text.