Hausa WASSCE (PC), 2019

Question 6

 

(a) Waxanne sharuxxa tsohuwa ta ba sarki dangane da Ta-kitse, a tatsuniyar Ta-kitse?
(b) Kawo dalilan da suka sa sarki shirin yaqi a tatsuniyar Ta-kitse.

Observation

 

The question above is on the book Labarun Gargajiya 1 (Oral Prose) and the candidate is expected to state the conditions that were given to sarki after he was accepted to marry Ta-kitse in (a) and explain the reason why the sarki prepared for a war as stated in the folktale in (b).
The response should be as follows:

 

(a) Sharuxxa:
- Kada a sa Ta-kitse aiki cikin rana
- Kada ta yi aiki kusa da wuta
- Ta zauna a cikin xaki ko da yaushe

 

(b) Ba a ambaci dalili ba a tatsuniyar.

 

The performance of candidates on this question was fair. It was also evident that many of them were not familiar with the content of the literature text.