|
Question 4
|
(a) Mene ne Ma’auni a Nahawu?
(b) Kawo misalan kalmomin Ma’auni guda biyar na Hausa, sannan ka yi amfani da
kowanne a cikin jumla.
|
_____________________________________________________________________________________________________ |
Observation |
The question above is on grammar, and candidates were required to define a quantifier and to mention five examples of quantifier and to use each in a sentence.
Thus:
Ma’auni kalma ce ta Nahawu mai nuna adadi ko yawan abu.
Kalmomin Ma’auni na Hausa su ne kamar daya, tuli, hamsin, tara,
dubu goma, da yawa, nawa, ka?an, tsibi-tsibi, buhu-buhu,
kwano-kwano, tari-tari, da dama, da sauransu.
b. i. Littafi ?aya ya ?one.
ii. An tara ganyaye tuli.
iii. Sun bata ka?an daga cikin kayan.
iv. Naira hamsin ya ba ta.
v. An kama akwatuna tara da aka sato, da sauransu.
Many candidates attempted the question and their performance was encouraging.
. |
|
|
|