The question above was taken from the book Labarun Gayagiya 2 and the candidates were expected to relate the statement to what happened to Na-Allah in the folktale Tsohuwa Da Aljana.
Thus:
Tabbas, wannan karin magana ya yi daidai da abin da ya faru ga Na-Allah a cikin
wannan tatsuniya. Misali, tun da aka haifi Na-Allah, sarki ya fara yun?urin
halaka shi don gudun kada zancen aljana ya tabbata na cewa Na-Allah zai zama
sarki.
Da farko dai, sarki ya sa an sace Na-Allah an jefa shi a cikin ruwa don ya halaka.
Allah ya kubutar da shi har ya girma a wani gari na tsibirin bakin ruwa.
Bayan haka kuma, sarki ya ba Na-Allah wasika ya kai wa Madawaki inda a
cikinta ya umurci Madawaki da ya kashe Na-Allah. A wannan karon ma, Allah
ya ku?utar da shi ta hanyar sauya umurnin sarki da ?arayi suka yi a cikin
wasi?ar.
The performance of candidates on this question was not encouraging. |