The question above is also on grammar and the candidates were required to mention three classes of word that comes after a noun and to construct three sentences with each.
Thus:
Abubuwan da ke zuwa bayan suna sun ha?a da: Sifa da Ma’auni da Madangaci da Nunau gajere da ‘Yar mallaka gajeruwa da tsigilau da dirka da sauransu.
Sifa – misali:
littafi ?arami ya yage.
wani yaro fari ya sanya farar hula.
wani kwano wankakke ya lotse.
Ma’auni – misali:
an saya masa littafi guda ?aya.
naira goma ya yaga.
itatuwa ka?an suka ?one.
Madanganci – misali:
littafin ya ?ace.
dakunan sun ?one.
motar ta lalace.
Nunau gajere – misali:
littafin can ba shi da kyau.
?akin nan yana da girma.
Candidates’ performance on this question was fair.