waecE-LEARNING
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2014  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion
Question 8

Ta yaya wasan Jatau mai magani ke nuna hoton rayuwar Bahaushe?


_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question above was taken from the book Wasannin Tashe (Oral Drama).  Candidates  were required to relate the above statement on how the play reflects the culture of Hausa people.  
Thus:
Ha?i?a, tashen Jatau mai magani ya fito da hoton rayuwar Bahaushe a abubuwa da dama irin su abinci da addini da cututtuka da magani da sana’o’i da haihuwa”jego” da muhalli “tabarma” da camfe-camfe “maye” da sauransu.
         
           Abinci
Ta fuskar abinci, Jatau a cikin magungunan da yake bayarwa, ya ambaci sanannun abincin Bahaushe irin su fate-fate da daddawa da dawa da zogale gandi da sauransu.


Addini
A ?angaren addini kuma, Jatau tun a farkon wa?arsa ya yi sallama. Wato bai shiga tallan magunguna ba sai bayan da ya yi sallama. Ya fara da cewa,
                       “Ya Bisimillah Rabbana.”
Kamar yadda ya yi bisimillah ya yi sallama, haka ma, a ?arshe ya nuna babu wani mai magani sai Allah. To, wannan al’ada ce ta Bahaushe. Ba ya fara komai sai da sallama da sunan Allah. Kuma ya yi imani babu mai magani sai Allah.
         
Cututtuka

Wajen cututtuka kuwa, ya ambaci shahararrun cututtukan Hausawa irin su amosani da basir da shawara da sauransu.

          Few candidates attempted the question and their performance was fair.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2015 The West African Examinations Council. All rights reserved.